Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

13 Faburairu 2024

07:52:32
1437318

Rahoton Cikin Hotuna Na Yadda 'Yan Gudun Hijirar Gaza Suke Rayuwar A Cikin Makabartu

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa: 'yan gudun hijira daga yankunan arewacin Gaza da suka koma Rafah suna zaune a cikin tantuna a sassa daban-daban na wannan birni Wasu gungun 'yan gudun hijira na Gaza sun yi sansani kusa da wata makabarta.