Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

13 Faburairu 2024

07:04:50
1437304

Rahoton Cikin Hotuna Na Maulidin Imam Husaini (AS) A Turgutlu Na Kasar Turkiyya.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya habarta cewa: an gudanar da maulidin Imam Husain (a.s) ne tare da halartar mabiya da amasoya iyalan gidan Annabi Muhammad SAWA a birnin "Turqutlu" da ke lardin "Manisa" dake a kasar Turkiyya.