Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

13 Faburairu 2024

06:35:14
1437297

Rahoto Cikin Hotuna Na Ziyarar da Archbishop na Jorjiya ya kai kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti (A.S.)

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: "Malkhaz Songolashvili", Archbishop, shugaban masu bautar Baptist na Jojiya kuma farfesa na ilimin tauhidi a Jami'ar Jihar Ilia ta Georgia, ya ziyarci Kamfanin Dillancin Labarai na Abna a ranar Asabar 10 ga wata Febrairu wanda yayi dai-dai da 21 ga watan Bahman 1402 yayin da yake halartar taron Ahlul Baiti (A.S) ta duniya Bayan ziyarar ya tattauna da kamfanin dillancin labarai na Abna.