Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

12 Faburairu 2024

05:55:05
1436959

Rahoto Cikin Hotuna Na Shiri Na Musamman Na Ranar Aiko Manzon Allah (SAW) A Cibiyar Musulunci Ta Hamburg

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: a zagayowar ranar da aka aiko manzon Allah mai girma da daukaka, Sayyidina Muhammad Mustafa (a.s) wanda shi ne idin wahayi da aike da kuma cikar sakon rayuwa irin yadda Ubangiji ya ke so ta gudana ga bil'adama, biki ya gudana tare da jawabin Hujjatul Islam Wal Musulmi na "Muhammed Hadi Muftah" An gudanar da shi a cibiyar Musulunci ta Hamburg da ke kasar Jamus.