Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

12 Faburairu 2024

05:21:01
1436946

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Mutanen Rasht A Ranar 22 Bahman (Yaumul Lah)

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Mutanen Rasht A Ranar 22 Bahman (Yaumul Lah)


Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: bangarori daban-daban na mutanen Rasht sun halarci tattakin (Yaumul Lah) a ranar cika shekaru 45 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a yau - 22 Bahman 1402 kamar yadda sauran al’ummar kasar Iran suka gabatar.