Kamfanin dillancin labaran shafin
sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da
tattakin cika shekaru 45 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a yau - 22
Bahman 1402 - tare da halartar jama'a daban-daban a birnin Tabriz. Babban mai
jawabi na musamman a wannan biki shi ne Amir Admiral Shahram Irani kwamandan
sojojin ruwa na Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Hoto: Masoud Sepeharinia