Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

12 Faburairu 2024

05:00:58
1436930

Rahoto Cikin Hotuna Na Gagarumar Muzahara Ta Ban Mamaki A Ranar 22 Bahman A Mashhad

Rahoto Cikin Hotuna Na Gagarumar Muzahara Ta Ban Mamaki A Ranar 22 Bahman A Mashhad

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA -  ya bayar da rahoton cewa: mutanen Mashhad sun gudanar da muzahar murnar zagayowar ranar nasarar juyin juya halin Musuluncin Iran  da cikarsa shekaru 45 a ranar 22 ga Bahman (Yaumul Lah), ta hanyar fitowa a titunan da ke kan hanyar zuwa Haramin Razawi.