Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul
Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Bayan an kashe akalla mutane hudu
tare da jikkata wasu 200 a rikicin da ya barke a wani masallaci da ake nufin
rushewa bisa hukumomin jihar Uttarakhand da ke arewacin Indiya, inda sun katse
intanet tare da ba da umarnin bude wuta kai tsaye yayin da kuma ayyana dokar
ta-baci.
Madogara : ابنا
Asabar
10 Faburairu 2024
06:39:50
1436490
An Kashe Mutane Hudu Tare Da Jikkata Wasu 200 A Wani Rikici Da Ya Barke A Wajen Rushe Wani Masallaci A Indiya
An Kashe Mutane Hudu Tare Da Jikkata Wasu 200 A Wani Rikici Da Ya Barke A Wajen Rushe Wani Masallaci A Indiya