Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

8 Faburairu 2024

13:29:29
1436208

Rahoto Cikin Hotuna Na Kawata Da Adon Fulawa A Hubbaren Amirul Muminin (AS) A Ranar Idin Mab’ath.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) na -ABNA- ya habarta maku cewa a daidai lokacin da ake gudandar da murnar ranar Idin Mab’asth, ma'abota hidimar haramin Alawi mai alfarma sun yi wa farfajiyar haramin da dakin taro da dandali da bangon haramin ado da tutoci da kyalle masu koren rubuce-rubuce da kuma hade da furanni.