Madogara : ابنا
Litinin
5 Faburairu 2024
10:49:14
1435381
Rahoto Cikin Hotuna Na Ci Gaba Da Hare-Haren Da Gwamnatin Sahayoniya Ke Kaiwa Yankin Yammacin Kogin Jordan
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya habarta cewa: sojojin yahudawan sahyuniya na ci gaba da kai hare-hare a yankuna daban-daban na yammacin gabar kogin Jordan Hotunan da ke kasa sun nuna mummunan harin da gwamnatin Sahayoniya ta kai kan Deir al-Balah.