Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

4 Faburairu 2024

07:49:45
1435032

Rahoto Cikin Hotuna Na Shahidan Dakarun Hashdush -Shaabi A Harin Bam Da Mayakan Amurka Suka Kai

Kamfanin Dillancin Labarai na AhlulBait (ABNA) ya habarta cewa: mayakan Al-Hashd al-Shaabi na kasar Iraki 16 ne suka yi shahada a hare-haren da mayakan Amurka suka kai a yankuna daban-daban na lardin Anbar da ke yammacin kasar Iraki.