Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

4 Faburairu 2024

05:27:41
1434988

Bidiyo | Tawagar Mai Suna "Yemen Tana Goyon Bayan Falasdinu", Wanda Ke Yin Kwatankwacin Harin Da Aka Kai A Wani Matsugunin Isra'ila

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA ya habarta cewa: dakarun kasar Yemen sun fitar da wani faifan bidiyo na wani yunkuri na tawagar "Yamen na goyon bayan Falasdinu", wanda take kwatanta irin yadda ta kutsa wani matsugunin Isra'ila tare da tarwatsa shi bayan kame sojoji daga cikinsa.