Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

2 Faburairu 2024

19:15:07
1434594

Iran: An Gano 'Yan Leken Asirin Mossad A Ƙasashe 28

Ma'aikatar Yada Labarai Ta fitar da sanarwar cewa jami'an tsaronta sun gano 'yan leken asirin Mossad a kasashe 28

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A cikin wata sanarwa da ta fitar, ma'aikatar leken asirin kasar Iran ta sanar da gano dimbin 'yan leken asiri da 'yan ta'adda masu alaka da gwamnatin sahyoniyawan masu kariya ga wariyar launin fata a kasashe 28 na duniya da kuma nahiyoyin duniya uku na Asiya, Afirka da Turai.