Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

1 Faburairu 2024

12:59:25
1434321

Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Zagayen Murnar Dawowar Imam Khumaini Qd Kasar Iran A AliShahr Bushehr

Murnar Zagayowar Ranar Da Imam Khumaini (r.a) Ya Dawo gida da kuma farkon yunkurin al'ummar musulmi da juyin juya halin Musulunci na Iran na tsawon kwanaki goma domin samun nasarar juyin juya halin Musulunci. Juyin juya halin Musulunci da samun 'yanci.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: An gudanar da zagayen motoci a daidai lokacin da aka shiga ranar 12 ga watan Bahman 1402 tare da halartar limamin birnin AliShahr da jami'ai da jama'ar lardin.

An fara Zagayen ne da karfe 9 na safen yau Alhamis 1-2-2024 daga lambun Gulzar tsarkakan shahidan Alishahr zuwa masallacin Imam Hassan Mujtabi (AS), da ke yankin Faz 4.Wannan Hedkwatar tana taya daukacin Alumma Murnar Zagayowar Ranar Da Imam Khumaini (r.a) Ya Dawo gida da kuma farkon yunkurin al'ummar musulmi da juyin juya halin Musulunci na Iran na tsawon kwanaki goma domin samun nasarar juyin juya halin Musulunci. Juyin juya halin Musulunci da samun 'yanci.

Hedkwatar Majalisar Kula Da Yada Sanarwar Musulunci Alaishahr Deha Fajr.