Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

1 Faburairu 2024

12:23:52
1434310

“Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ba Irin Na Gabas Ko Yamma Ba Ce”.

Bidiyo | Na Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci juya halin Musulunci... Imam Khumaini (r.a) Ya Yi Juyin Juya Hali Tare Da Zurfin Imaninsa Ya Kuma Ayyana Shi Da Cewa “Ba Irin Na Gabas Ko Yamma Ba Ne”.

Bidiyo | Na Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci juya halin Musulunci... Imam Khumaini (r.a) Ya Yi Juyin Juya Hali Tare Da Zurfin Imaninsa.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Imam Khumaini Qd mutumin ne da bai taba zuwa a tunanin wani mutum cewa zai iya samar da juyin juya halin Musulunci tare da zurfin imani ga Allah Madaukakin Sarki da jaruntakarsa a cikin mafi tsananin wahala. a lokacin da ya bayyana cewa: jamhuriyar Musulunci ta Iran ba irin hukumomin Gabas Ne Ko Yamma Ba.