Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

30 Janairu 2024

12:12:50
1433679

An gudanar Da Taron Bikin Karrama Shaikh Zakzaky HF A Birnin Qom Na Kasar Iran

Labarai Cikin Hotuna Na Taron Bukin Karrama Shaikh Zakzaky Da Aka Gudanar A Birnin Qom Na Kasar Iran

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Cibiyar kula da makarantun Hauza da ke birnin Qum tare da hadin gwiwar jami'ar Al-Mustafa Al-Alamiya ta karrama jagoran Harkar Musulunci a Najeriya Sheikh Ibrahim Zakzaky a yammacin jiya Litinin.