Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

27 Janairu 2024

05:16:13
1432672

Labarai Cikin Hotuna: 'Yan Shi'ar Kasar Rasha Sun Gudanar Da Bukin Maulidin Amirul Muminin (AS) Tare Da Halartar Mataimakin Mai Kula Da Harkokin Kasa Da Kasa Na Majalisar Ahlul Baiti (AS).

- ABNA 24 - ya habarta maku cewa: an gudanar da maulidin Amirul Muminin (a.s.) a Husainiyar Imam Ali (a.s.) a birnin Saint Petersburg na kasar Rasha. Hujjatul-Islam Wal-Muslimeen "Muhammed Ali Muinian" mataimakin shugaban harkokin kasa da kasa na Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya ya halarci wannan taron inda ya gabatar da jawabi ga mahalarta taron tare da gabatar da kyautar banar Ahlulbaiti ta wannan majalisa zuwa ga Husainiyyar Imam Ali (A.S.).

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da maulidin Amirul Muminin (a.s.) a Husainiyar Imam Ali (a.s.) a birnin Saint Petersburg na kasar Rasha. Hujjatul-Islam Wal-Muslimeen "Muhammed Ali Muinian" mataimakin shugaban harkokin kasa da kasa na Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya ya halarci wannan taron inda ya gabatar da jawabi ga mahalarta taron tare da gabatar da kyautar banar Ahlulbaiti ta wannan majalisa zuwa ga Husainiyyar Imam Ali (A.S.) Dr. Hassan Sadeghian, shugaban kungiyar Commonwealth da Turkiya na Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya shi ma ya halarci wannan taron.