Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

24 Janairu 2024

20:53:05
1432171

Rahoto Cikin Hotuna Na Baje Kolin "Kayyyakin Tarihi Na Archaeological Na Shi'anci A Iran Kafin Zamanin Safawiyawa"

An bude bikin baje kolin a ranar Laraba - 4 Bahman 1402 ya zo daidai da 13 ga watan Rajab, ranar tunawa da haihuwar Amir al-Muminin Ali (AS) a cibiyar nazarin ilmin tarihi ta tsangayar adabi da kimiya ta jami'ar Tehran ake gudanar da shi. Masu sha'awar suna iya ziyartar wajen karfe 9:00 na safe zuwa 3:00 na rana kowace rana, ban da ranar Alhamis da ranekun hutu, a lamba ta 13, Cibiyar Nazarin Archaeology, Faculty of Literature and Humanities, Jami'ar Tehran, a Elkhebal St, Quds St. Porsina St, Tehran.