Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

24 Janairu 2024

20:36:04
1432168

Labarai Cikin Hotuna Na Muzaharar Nuna Adawa Da Kisan Kiyashin Mabiya Shi'a A Birnin Peshawar Na Kasar Pakistan A Parachenar

Kamfanin dillancin labaran Ahl al-Bait (AS) - Abna ya habarta cewa, al'ummar Peshawar, babban birnin lardin Khyber Pakhtunkhwa na kasar Pakistan, sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da kashe-kashen da akewa 'yan Shi'a a garin Parachenar da ke arewa maso yammacin Pakistan.