Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

24 Janairu 2024

11:08:21
1432046

Labari Cikin Hotona Na Maulidin Imam Jawad (A.S.) A Birnin Moscow Tare Da Halartar Mataimakin Shugaban Harkokin Kasa Da Kasa Na Majalisar Ahlul Baiti (A.S.) Ta Duniya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da maulidin Imam Jawad (a.s.) a Husainiyar Sayyidah Fatima Zahra (s.a.) a birnin Moscow tare da halartar Hujjatul Islam Wal-Muslimin "Muhammad Ali Mu’inian" mataimakin shugaban harkokin kasa da kasa na majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya tare da gabatar da jawabi a wajen wannan biki.