Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

22 Janairu 2024

16:54:24
1431544

Bidiyon Yadda Iyalan Fursunonin Yahudawa Suka Kutsa Kai Cikin Majalisar Dokokin Isra'ila

Bidiyon Yadda Iyalan Fursunonin Yahudawa Suka Kutsa Kai Cikin Majalisar Dokokin Isra'ila

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Wasu da dama daga cikin iyalan fursunonin yahudawan sahyoniya a zirin Gaza sun kutsa kai cikin majalisar dokokin wannan gwamnati tare da kawo karshen zaman ta hanyar haifar da tarzoma da tashin hankali suna masu neman gwamnatin tayi duk kokarinta wajen ganin ta yanto iyalansu da akayi garkuwa da su daga wajen waɗanda su kai garkuwa da su.