Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

22 Janairu 2024

13:54:10
1431520

Bidiyon: Bayanin Yadda Sheikh Ibrahim Zakzaky Ya Karbi Mazhabar Ahlul Baiti Daga Bakinsa

Bidiyon: Bayanin Yadda Sheikh Ibrahim Zakzaky Ya Karbi Mazhabar Ahlul Baiti Daga Bakinsa

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Sheikh Ibrahim Zakzaky jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, a tattaunawarsa da shirin Jamaran na Ik Suda Wa Sima, kan yadda ya karbi mazhabar Ahlul Baiti (AS) sannan da kuma yadda yake gudanar da ayyukansa na inganta wannan mazhaba a kasar a Nijeriya.