Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

15 Janairu 2024

18:38:37
1429680

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Karrama "Shahidai 'Yan Jarida Na Gaza" a Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya

A yau Litinin 15 ga watan Janairun shekara ta 2024 ne aka gudanar da taron tunawa da shahidai ‘yan jaridan Gaza a birnin Tehran a karkashin jagorancin Kamfanin Dillancin Labaran Ahlul Baiti (a.s.) ABNA. Wannan taron ya samu gudanar da jawabin kai tsaye da na bidiyo daga babban sakataren majalisar Ahlul-Bait (AS), da ministan yada labaran kasar Yemen, da wasu mutane daga kasashen Palastinu, Yemen, Iraki, Turkiyya, da Indonesia.