Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

14 Janairu 2024

10:53:45
1429277

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin Kaddamar Da Tarin Ayyukan "Taron Kasa Da Kasa Na Sayyidina Abu Talib (A.S.Mai Kare Manzon Allah (S.A.W))".

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti - Abna ya habarta cewa, a safiyar Ranar Alhamis data gabata ne aka gudanar da bikin kaddamar da tarin ayyuka na babban taron kasa da kasa na Sayyid Abu Talib (a.s), mai goyon baya da kare manzon Allah (s.a.w) a cikin (mujalladi 33). Alhamis 21 ga Disamba - a zauren Ahlul-Baiti (a.s) na duniya.