Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

11 Janairu 2024

18:07:53
1428594

Netanyahu A Martaninsa Ya Nunawa Kotun Ƙasa Da Ƙasa Cewa Su Ake Zalunta

Firaministan Gwamnatin Sahayoniya Ya Nun Matsayin Su Ake Zalunta Ga Kotun Ƙasa Da Ƙasa

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A martanin da ya mayar da zaman kotun kasa da kasa ba domin gudanar da bincike kan laifukan wannan gwamnati Netanyahu ya ce: Ana zargin mu da kisan kiyashi a lokacin da muke yaki da masu kisan kare dangi!

Firaministan gwamnatin kashe yara kanana ya bayyana cewa: Sojojin Isra'ila su ne sojojin da suka fi da'a a duniya, wadanda suke yin duk wani abu don hana cutar da fararen hula, kuma ana zargin wannan sojojin da kisan kiyashi.