Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

11 Janairu 2024

17:55:18
1428593

Bidiyon Ziyarar Da Babban Shugaban Majalisar Ahlul Baiti As Ta Duniya Ya Kai Wajen Baje Kolin Nasarorin Kimiyyar Cibiyoyin Bincike Na Makarantun Hauza.

Bidiyon Ziyarar Da Babban Shugaban Majalisar Ahlul Baiti As Ta Duniya Ya Kai Wajen Baje Kolin Nasarorin Kimiyyar Cibiyoyin Bincike Na Makarantun Hauza.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar duniya ta Ahlul-baiti (AS) ya halarci bikin baje kolin littafai da nasarorin kimiyya na cibiyoyin bincike na makarantun hauza tare da ziyartan sassa daban-daban na wannan baje koli.