Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

2 Janairu 2024

14:15:43
1426062

Adadin Shahidan Ɗaliban Palasdinawa Ya Kai 4156 Tun Farkon Yaƙin Gaza

Adadin Shahidan Ɗaliban Palasdinawa Ya Kai 4156 Tun Farkon Yaƙin Gaza

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Tun lokacin da aka fara yakin Gaza, dalibai Palasdinawa 4156 ne suka yi shahada yayin da wasu dalibai 7818 suka jikkata sakamakon hare-haren da Isra'ila ke kaiwa.