Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

2 Janairu 2024

13:50:56
1426058

Cikin Bidiyo Yadda Aka Canja Sabbin Labulaye A Hubbaren Imam Husaini (AS).

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A jajibirin Maulidin Sayyida Zahra (A.S) an sanya sabbin labulaye masu koren launi a kofar shigar mata na Imam Hussain (AS). Wanda a saman kofar shiga, aka rubuta kalmar “Assalamu Alaikum Ya Aba Abdillah” domin maziyarta su yi sallama ga majibincin lamarinsu yayinda suka so shiga haraminsa da kuma karkashin kubbarsa.