Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

1 Janairu 2024

13:48:43
1425726

Labaran Guguwar Al'Aqsa

Adadin Shahidan Gaza Ya Kai 2,1978

Ma'aikatar lafiya ta Gaza ta sanar da karuwar adadin wadanda hare-haren yahudawan sahyoniya ya shafa tun daga ranar 7 ga watan Oktoba zuwa 2,1978.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A cikin sa'o'i 24 da suka gabata gwamnatin yahudawan sahyoniya ta aiwatar da gungun kashe-kashen jama'a 13 wanda yayi sanadiyyar yin shahadar mutane 156 da jikkata wasu 246.

Wanda a kididdiga ta karshe da aka fitar adadin wadanda hare-haren yahudawan sahyoniya ya shafa tun daga ranar 7 ga watan Oktoba zuwa 2,1978.