Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

31 Disamba 2023

10:25:44
1425349

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Tunawa Da Shahidai Hai Qassin Suleimani Da Abu Mahdi Al-Muhandis A Bagadaza

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da taron tunawa da shahidai Janar Qassem Suleimani da Abu Mahdi Al-Muhandis a birnin Bagadaza babban birnin kasar Iraki.