Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

31 Disamba 2023

10:01:55
1425340

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Wakilan Majalisar Ƙoli Ta Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya Tare Da Shugaban Lardin Quds Razawi.

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Wakilan Majalisar Ƙoli Ta Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya Tare Da Shugaban Lardin Quds Razawi.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: mambobin majalisar koli ta majalisar Ahlul-baiti (AS) ta Duniya sun gana da Hujjatul-Islam Wal-Muslimin Ahmad Marawi, wanda ya kasance shugaban lardin Astan Quds Razawi, a yammacin Alhamis A cikin wannan taro da ya gudana a dakin taro na haramin Imam Rida (a.s) wasu gungun mambobin majalisar koli ta majalisar duniya ta Ahlul Baiti (a.s) sun halarci taron tare da wasu da dama na mataimaka da manajoji na wannan majalisa.