Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

31 Disamba 2023

09:50:05
1425338

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin Rufe Taron Ƙasa Da Ƙasa Na Manyan Mata A Fagen Wayewar Fatimiyyah A Birnin Mashhad

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin Rufe Taron Ƙasa Da Ƙasa Na Manyan Mata A Fagen Wayewar Fatimiyyah A Birnin Mashhad

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da bikin rufe taron kasa da kasa na “Matan da suka jagoranci gina wayewar Fatimayyah” a yayin taron shekara shekara na Sayyidatu Nisa'a Al-Alamin (a.s) karo na 20 da aka yi a Cibiyar Labbaik Ya Zahra (AS) ta kasar Ingila da hadin kai da hadin gwiwar Lardin Quds Razawu da Majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta Duniya da Mu'assasa ta Ashura ta kasa da kasa an gudanar da shi a dakin taro da baje kolin na lardin Quds Razawi da ke Mashad.