Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

30 Disamba 2023

15:56:57
1425094

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Makokin Wafatin Sayyidah Ummul-Banin (A.S) Da Tawagar Mabiyan Husaini (AS) Suka Gabatar

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku rahoton cewa, an gudanar da zaman makoki na rasuwar Sayyidah Ummul-Banin, Allah ya kara mata yarda wanda tawagar mabiya Husaini As suka gabatar a Imamzadeh Shah Mirhamza, Isfahan.