Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

25 Disamba 2023

18:51:59
1423610

Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Faretin 'Yan Islamiyya Na Yankin Katsina

Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Faretin 'Yan Islamiyya Na Yankin Katsina

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Shaikh Yakub Katsina babban mabiyan malam Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzay kuma shugaban yan uwa musulmi mabiya Sheikh din ya karɓi faretin girmamawa ga Manzon Allah (S) wanda gamayyar islamiyoyi na sassan garuruwan dake cikin garin Katsina suka gabatar a wajen Khatamar Maulud na Islamiyo.

Garuruwan sun haɗa da Ɓatagarawa, Rimi, Charanchi, Ɗanɗagoro, Abukur, Ganuwa, Sabon Gida, Majangober, Ƙauƙai, Bindawa, Tashar Ƴan'albasa, Fadima, Tutunkadir, Kanya Uban Daba, Kaɗanɗani, Ɓusau Angawa.

Bayan kammala faretin girmamawa ga Manzon Allah (S) Shaikh Yakub Yahya Katsina ya gabatar da jawabi a muhallin.

An gudanar da taron Khatamar ne a safiyar yau Litinin 25/12/2023. a garin Abukur dake cikin jahar Katsina.

Nakaltowa Daga: SyykFacebookPage.

 25/12/2023.