Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

21 Nuwamba 2023

20:25:04
1413814

An fitar da faifan bidiyon da ke nuna samun nasarar na harba sabon makami mai linzami na "Hypersonic Fattah" kirar Iran

An fitar da faifan bidiyon da ke nuna samun nasarar na harba sabon makami mai linzami na "Hypersonic Fattah" kirar Iran

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an fitar da faifan bidiyo a daidai lokacin da aka samu nasarar harba sabon makami mai linzami na "Hypersonic Fattah" wanda kasar Iran ta kera yana daga sabbin makamai da ke nuna irin kwarewar Iran a harkar tsaro wanda bayan harba wannan makami ya samu nasarar hadafin da aka nufa da shi kaitsaye kuma ya biya bukatar da ake nema.