Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

19 Nuwamba 2023

16:04:49
1413115

Labarai Cikin Hotuna Na Halartar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci A Wajen Bikin Baje Kolin Kakarun IRGC Na Sararin Samaniya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) na kasa da kasa – ABNA ya kawo maku rahota cikin hotuna na Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei inda ya halarci bikin baje kolin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na sararin samaniya a jami'ar Ashura ta kimiyya da fasaha ta sararin samaniya.