Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

19 Nuwamba 2023

05:31:43
1412944

Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Mu'utamar AMM 2023 A Birnin Lafia Jahar Nasarawa Dake Arewa Ta Tsakiyar Nijeriya

Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Taron Mu'utamar AMM A Birnin Lafia Jahar Nasarawa - 2023

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Harkar Musulunci Karkashin Jagorancin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H), ta fara gudanar da taron mu'utamar amm Wanda ke gudana garin lafia dake Jahar Nasarawa. An fara gudanar da taron mu'utamar Amma tun ranar juma'a 17-19 November 2023 wanda ya samu halartar ɗinbin Malamai da sauran mutane daga sassan birane dake cikin Najeriya da kewayenta.