Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

17 Nuwamba 2023

11:55:13
1412405

Shahadar Babban Shugaban Ahrar Sakamakon Hare-haren Da Isra'ila Ta Kai A Gaza

Shahadar Babban Shugaban Ahrar Sakamakon Hare-haren Da Isra'ila Ta Kai A Gaza

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: "Khalid Abu Hilal" babban sakataren kungiyar Ahrar ya yi shahada sakamakon harin da Isra'ila ta kai a gidansa da ke arewacin zirin Gaza.

Shi ma dan wannan mujahidi bafalasdine ya yi shahada a wannan harin kuma mutane da dama sun jikkata.