Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

15 Nuwamba 2023

13:01:16
1411799

Hamas Ta Dora Alhakin Hakan Akan Masu Mamaya Da Shugaban Amurka.

Sojojin Isra'ila Sun Kutsa Kai A Cibiyar Kula Da Lafiya Ta Ash-Shifa Da Ke Gaza Inda Suka Ce Babu Wani Bayani Game Da Kasancewar Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Cikinsa

Rahotanni sun ce tankunan yahudawan sahyoniya sun shiga asibitin al-Shifa sojojin yahudawan sahyoniya sun bombin din ma'ajiyar magunguna da kayan aikin jinya

Akwai rahotannin fashewar wani Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: dakin ajiyar magunguna da na'urorin likitanci da sojojin yahudawan sahyuniya 'yan mamaya suka yi a asibitin Shefa da ke birnin Gaza, kuma a cewar rahoton ma'aikatar lafiya ta Gaza, tankokin sojan haramtacciyar kasar Isra'ila da dimbin sojojin yahudawan sahyoniya sun shiga cikin ginin gaggawa na Asibitin Shefa.