Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

11 Nuwamba 2023

10:13:24
1410453

Rahoto Cikin Hotuna Na Yadda Aka Gudanar Da Sallar Juma'a A Asibitin Nasir Dake Gaza

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - Abna ya bayar da rahoton cewa, yayin da ake ci gaba da kai hare-hare ta sama da ta ruwa da kuma ta kasa da gwamnatin sahyoniyawan ke ci gaba da kai wa zirin Gaza a rana ta 35, Falasdinawa sun taru a yankin na Asibitin Nasir Shahr Khani Younis kuma inda suka gudanar da sallar juma'a.