Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

9 Nuwamba 2023

16:06:11
1410047

Rahoto Cikin Hotuna Na Ganawar Shugaban Majalisar Malamai Ta Indiya Da Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: -Hujjatul-Islam Wal-Muslimeen, Sayyid Kalb Javad Naqvi, shugaban majalisar malamai ta kasar Indiya, a yau Alhamis 18 ga watan Aban 1402, ya gana da Ayatullah Reza Ramezani Babban Shugaban Majalisar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya.