Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

9 Nuwamba 2023

15:12:51
1410004

Mataimakiyar firaministan kasar Belgium ta yi kira da a kakabawa Isra'ila Takunkumi

Mataimakiyar firaministan kasar Belgium ta yi kira da a kakabawa Isra'ila Takunkumi

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Mataimakiyar firaministan kasar Beljiyam ta bayyana cewa: Ya kamata kasashen Turai su gaggauta dakatar da yarjejeniyar hadin gwiwa da gwamnatin sahyoniyawan, tare da hana shigo da kayayyaki daga yankunan Palastinawa da ta mamaye, tare da hana shigowar 'yan ci rani wadanda suka aikata ta'addanci, da kuma 'yan siyasa da sojoji wadanda ke da alhakin aikata laifukan yaki An hanasu haɗaka da Tarayyar Turai.