Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

9 Nuwamba 2023

08:24:40
1409918

Labarai Cikin Hotuna | Halin Ban Tausayi Na Gaza A Cikin Hotunan Tauraron Dan Adam

Labarai Cikin Hotuna | Halin Ban Tausayi Na Gaza A Cikin Hotunan Tauraron Dan Adam


Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku yanayin yadda Birnin Gazza Ya Ke wanda ana  iya ganin mummunan halin da ake ciki a Gaza a cikin hotunan tauraron dan adam. Hotunan manyan motocin agaji da suka taru a kusa da kofar iyakar Rafah da kuma hotunan hare-haren da aka kai a Gaza ana iya gani a wadannan hotunan. Na'urar daukar hoton tauraron dan adam Maxar ya nuna mummunan halin da ake ciki a Gaza. A cikin wadannan hotuna, ana iya ganin cewa bayan harin da Isra'ila ta kai, ana ci gaba da samun tashin gobara, kuma a wasu wurare an lalata wasu wurare, inda wasu wuraren kuma hayaki ya rufe yankin.