Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

5 Nuwamba 2023

13:09:07
1408671

Bidiyon Yadda Al'ummar Indunisiya Suka Fito Domin Nuna Goyon Bayan Al'ummar Palasdinu Da Ake Zalunta

A yau Lahadin ne dubban daruruwan mutane daga Jakarta babban birnin kasar Indonesia suka fito kan tituna suna rera taken nuna goyon bayansu ga al'ummar #Gaza, rike da alluna da tutar Falasdinu.

A yau Lahadin ne dubban daruruwan mutane daga Jakarta babban birnin kasar Indonesia suka fito kan tituna suna rera taken nuna goyon bayansu ga al'ummar #Gaza, rike da alluna da tutar Falasdinu.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Wannan zanga-zangar dai ta faru ne yayin da asibitin Indonesiya dake Gaza, wanda masu aikin sa kai na Indonesiya ke samun tallafi, yana fuskantar matsanancin karancin kayan aiki a tsakiyar hare-haren Isra'ila.