Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

5 Nuwamba 2023

12:26:01
1408661

An Gudanar Da Zanga-zanga Nuna Adawa Ga Amurka Akan Batun Falsɗinu A Gaban Ƙaramin Ofishin Jakadancin Amurka A Afirka Ta Kudu

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: An Gudanar Da Zanga-zanga Nuna Adawa Ga Amurka Akan Batun Falsɗinu A Gaban Ƙaramin Ofishin Jakadancin Amurka A Afirka Ta Kudu don nuna adawa da goyon bayan da Amurka ke baiwa gwamnatin mamaya a yakin Gaza.