Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

26 Oktoba 2023

13:26:15
1405247

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Canza Tutar Kubbar Haramin Sayyidah Ma'asumah (AS)

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA - ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da taron sauya tutar kubbar hubbaren Sayyidah Ma'asumah (a.s) tare da halartar masu yiwa haramin hidima da sauran jama'a a zauren Imam Ridah (a.s) mai tsarki da ke haramin Karimatu Ahlul Baiti (a.s) tare da watsa shirye-shiryen kai tsaye a gidajen rediyo da talabijin.