Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

26 Oktoba 2023

13:18:47
1405242

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makokin Matasan Fatimi A Lokacin Juyayin Rasuwar Sayyidih Ma'asumah (AS)

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s.) - ABNA - ya kawo rahoton cewa: An gudanar da taron samarin Fatimid a munasabar shahadar Sayyidah Ma'asumah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta, tare da halartar dimbin matasa a sashen Shabestan Imam Khumaini (r.a.) da ke hubbaren Karimatu Ahalul Baiti (a.s.) kuma a wannan zaman gungun mashahuran masu waken yabo da jaje sun gudanar da waken jajantawa.