Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

26 Oktoba 2023

13:09:15
1405234

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makoki A Daren Wafatin Sayyidih Ma'asumah (a.s) A Gidan Jaje Na Bibi Shahrbanu Kum.

Kamfanin dillancin labaran Ahl al-Bait (AS) - ABNA- ya bayar da rahoton cewa, tare da halartar dimbin al'ummar Qum, an gudanar da zaman makoki a daren wafatin Sayyidah Ma'asumah (ASA) a gidan Jaje na Bibi Shahrabano da ke birni Qum.