Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

26 Oktoba 2023

12:59:55
1405232

Rahoto Cikin Hotuna Na Tantinan Irakawa Da Iranawa Na Hidimtawa Tawagogin Maziyarta A Hubbaren Sayyidah Ma'asumah (AS)

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti - ABNA- ya habarta cewa, an shirya tantina guda 25 na Iran da na Iraki a cikin haraba da kuma kewayen hubbaren Karimatu Ahlul-baiti (a.s) domin tunawa da shahadar Sayyida Fatima Ma'asumah (AS). don karbar bakuncin maziyartanta a kwanakin tunawa da wafatinta a birnin Qum Iran.