Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

26 Oktoba 2023

12:39:13
1405212

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Ma'abota Addini A Hubbaren Sayyadah Fatimah Ma'asumah (AS)

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti - Abna ya habarta cewa, an gudanar da taron tawagogin addini na larduna daban-daban na kasar Iran a sashen hubbaren Imam Khumaini (RA) tare da jawabin Hujjatul-Islam Wal-Muslimin Abdul Husain Bandani Neishaburi da masu waken jaje: Sajjad Muhammadi, Hassan Shalbafan da Ibrahim Qane.